Browsing Tag

Farashin man fetur a Najeriya

Farashin man fetur zai koma 162

Kungiyar masu gidajen mai masu zaman kansu ta kasa IPMAN, ta umarci 'ya'yanta su kara kudin farashin mai zuwa Naira 162 kan kowace lita. Ipman ta ce ta dauki wannan matakin ne sakamakon karin kudin mai da gwamantin Najeriya ta yi zuwa…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More