Buhari bai rarraba kawunan ‘yan Najeriya ba – Adesina
Menene ra'ayinku game da wannan batu?
Fadar shugaban kasar Najeriya ta maida martani kan wasu manyan jami'an gwamnatin da ake ikirarin cewa, ta kara rarraba kawunan ‘yan Najeriya.
Mai ba shugaba Muhammadu Buhari shawarwari kan harkokin…