Browsing Tag

Fyade

A cire kayan aikin masu fyade – Gwamna El-Rufa’i

Menene ra'ayinku game da hakkan? Gwamna Nasir el-Rufai yana so a rika yi wa masu aikata fyaɗe dandaƙa Gwamnan jihar Kadunan ya ce babbar hanyar magance matsalar fyade ita ce yi wa masu aikata laifin dandaƙa. Ya bayyana hakan ne a wani…

Martanin Fasto Biodun kan zargin Fyade

Bisola Dakolo dai ta fito a wani bidiyo da ta yi hira da wani dan jarida, inda take sheda masa cewa Fasto Biodun ya yi mata fyade lokacin tana 'yar shekara 16. Ta kara da cewa ya yi mata fyaden ne fiye da sau daya, inda a karon farko…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More