Browsing Tag

Garba Shehu

Zaben Edo: Buhari ya taya Obaseki murna

Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Gwamna Godwin Obaseki murnar nasarar da ya samu a zaben ranar Asabar da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gudanar a Jihar Edo. Shugaba Buhari, yayin yaba wa tsarin zaben wanda ya kai ga nasarar…

Abunda ke tsakanin Amina Zakari da shugaba Buhari

A ranar juma’a 4 ga watan Junairu ne  gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, babu wata dangantaka  tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da Amina Zakari wadda aka nada a matsayin  shugaban cibiyar tattara zaben shugaban kasa mai gabatowa a…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More