Browsing Tag

gobara

Yadda Gobara ta kama gidan su Obasanjo

Rahotanni daga jihar Ogun da ke kudu maso yammacin Najeriya na cewa an yi gobara a gidansu tsohon shugaban kasar Cif Olusegun Obasanjo da ke Ita-Eko a Abeokuta. Wani ginin wajen ajiya ya kone kurmus,  kamar yanda cewar shugaban…

Gobara ta kashe mutane 3 a Kano

Rundunar 'yan sansan jahar Kano ta tabbatar da rasuwar mutum uku da suka hada da miji da matarsa da 'yarsu sakamakon gobarar da ta afku a gidansu da ke Gayawa Tsohowa a karamar hukumar Ungogo. Mai magana da yawun hukumar kwana-kwana ta…

Wuta ta kashe masu satar fetur ta bututu a Legas

Sakamakon yoyon bututun man fetur a Ijegun da ke jihar Legas da yau Alhamis 4 ga watan Yuli 2019,mutum biyu ne suka mutu sannan motoci guda 30 suka kone kurmus a wutar da tashi sakamakon Hukumar Agajin Gaggawa ta jahar Legas, LASMA ta ce…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More