Browsing Tag

Godswill Akpabio

Majalisar wakilan Najeriya za ta maka Akpabio a kotu

Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya bukaci Akawun majalisar ya gurfanar da ministan ma'aikatar Naija Delta Godswill Akpabio a gaban kotu bisa zargin yi wa 'yan majalisa kage. Gbajabiamila ya fitar da sanarwar hakkan ne…

Dalilin yasa na zabga wa Akpabio mari – Joy Nunieh

 Tsohuwar shugabar  hukumar raya yankin  Niger Delta  Delta wato NDDC, Joy Nunieh ta bayyana cewar, ta zabga wa ministan kula da harkokin  Neja Delta, Godswill Akpabio, tsohon , mari sakamakon ya  nemi yayi lalata da ita. Nunieh ta…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More