Gwamna Obaseki na da damar komawa APC idan har yana so – Gwamna Wike
Menene ra'ayinku game da hakan?
Gwamnan jahar Rivers Nyesom wike ya bayyana cewa, gwamna Godwin Obaseki, wanda ya samu nasarar lashe zaben gwamnan jahar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, karkashin inuwar jam'iyyar People Democratic …