Yan bindiga sun yi awun gaba da wasu mutane a Abuja
Rundunar yan sandan babban birnin Najeriya Abuja ta ce tana kokarin kubutar da mutum biyar da wasu 'yan bindiga suka awun gaba dasu a yankin Gwagwalada.
Mai magana da yawun runudnar yan sanda babban birnin, Anjuguri Manza ya shaidawa BBC…