Browsing Tag

INEC

Zaben Edo: Buhari ya taya Obaseki murna

Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Gwamna Godwin Obaseki murnar nasarar da ya samu a zaben ranar Asabar da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gudanar a Jihar Edo. Shugaba Buhari, yayin yaba wa tsarin zaben wanda ya kai ga nasarar…

Mata na 4 da yara 27- Alhassan Doguwa

Dan majalisan wakilan tarayya Najeriya mai wakiltan mazabar Tudun Wada/Doguwa wato  Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana  cewa matansa 4 kuma sun Haifa masa yara 27 a duniya. Doguwa ya gabatar da matan sa hudu a gaban yan majalisa yayin da ake…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More