Browsing Tag

Jahar Borno

Gwamna Zulum Ya Nada Sabon Sarkin Biu

Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Litinin ya amince da nadin Mai Mustapha Umar Mustapha a matsayin sabon Sarkin Biu Sabon sarki shine zai gaji mahaifinsa, Marigayi Mai Umaru Mustapha, wanda ya mutu a ranar 16 ga Satumba. Da…

Sarkin Biu ya rasu yana da shekaru 80 a Duniya

Sarkin garin Biu na jahar Borno, Mai martaba Umar Mustapha Aliyu, ya rasu a daren ranar Litinin 13 ga watan Satamba 2020 kamar yadda iyalansa suka tabbatar. Marigayi Sarki Umar Mustapha ya rasu yana da shekara 80 bayan fama da rashin…

Dokar zaman gida zata fara aiki  a jahar Borno

Gwamnan jahar Borno, ya   fitar da  sanarwa a jiya  wacce ke cewa, gwamnatin su zata sanya dokar zaman gida daga ranar Laraba dan gudun yaduwar cutar Covid19, yayin da cutar ta bulla a karshen makon da ya gabata. Mai magana da yawun…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More