Browsing Tag

Jahar Edo

An Tsige Kakakin Majalisar Edo na tara

A jiya Litinin ne aka tsige kakakin majalisar dokokin jahar Edo na tare, Francis Okiye. Tsige Okiye ya biyo bayan kudirin da Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, Henry Okhurobo ya gabatar, wanda ya samu goyon bayan wasu mambobi guda…

Yadda bata gari suka afkawa Oshoimhole a Benin

Rikicin da ya dabaibaye majalisar dokokin Jahar Edo, zai iya fadawa cikin wannan sabuwar gwamnatin, a sakamakon yanda ake zargin zauna gari banza da ake zargin cewa magoya bayan gwamnan jihar ne suka kaiwa Mista Seidu Oshiomhole, wanda kani…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More