Browsing Tag

Jahar Katsina

Abunda ya kashe Mallam Isma’ila Isa Funtua

Malam Sama'ila Isa Funtua ya rasu ne sakamakon bugun zuciya ranar Litinin 20 ga watan Yuli 2020, a cewar daya daga cikin 'yan uwansa. "Mallam ya fadawa iyalinsa cewa yana son ganin likita amma sai da ya fara zuwa wajen mai aski. Daga nan…

Abunda ya haifar da zanga-zanga a jahar Katsina

Mazauna kauyen 'Yantumaki da ke jahar Katsina sun gudanar da zanga-zanga kan matsalar tsaron da yankin ke fama da shi. Hotunan da aka wallafa a shafukan intanet sun nuna masu zanga-zangar da safiyar ranar Talata 9 ga watan Yuni, sun hau…

Yan bindiga sun kashe mutane 10 a Katsina

Rundunar yan sandan jahar ta Katsina, ta ce yan bindiga kimanin 300 ne suka far wa kauyuka uku na Kirtawa da Kinfau da Zamfarawan Madogara da ke yankunan kananan hukumomin Batsari da Safana. A wata sanarwa, mai magana da yawun rundunar…

Menene ra’ayin ku game da hakan?

Masarautar Katsina ta suke dukkanin wasu shagulan bukukuwan sallah a jahar ta Katsina samakon yadda yan budiga dadi suke yiwa wasu kananan hukumomi a jahar bazaranar sadaukar da rayukan tare da awun gaba da shanayen su.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More