Browsing Tag

JAHAR LEGAS

Amaryar da ta mutu ana shirin bikin aurenta

Kalli hotunnan Matashiya, Immaculate Okochu yar shekara 24 wacce ta mutu sanadiyya wata babbar motar daukar kaya da ta kade ta a  ranar 12 ga Agusta a kan titin Badore a yankin Lagos Island. Matashiyar na shirin bikinta da za a yi a  watan…

Coronavirus:Gida-gida za a fara bi a jahar Legos

Gwamnatin jahar Legos za ta fara bin gida- gida a yunkurin ta na dakile cutar ta Covid 19. Kwamishinan lafiya na Legos, Najeriya ya gargadi mazauna birnin su shirya domin karbar bakuncin ma'aikatan lafiya wadanda za su rika bin su…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More