Browsing Tag

jahar Osun

Martanin Adeleke kan hukuncin zaben Osun

Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP ya yi martani bisa kayen da ya sha a kotun koli na cewa yana yana taya  Gwamna Gboyega Oyetola fatan alkhairi. Yayinda yake taya Oyetola murnar nasararsa a kotun koli, Adeleke ya tabbatar da cewa…

INEC na siyar wa APC katin zabe – Atiku

Tsohon Mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasar nan a karkashin jam’yyar PDP, Atiku Abubakar, ya zargi hukumar zabe  wato INEC,  cewar tana sayarwa gwamnonin jam’iyyar APC katin zabe don a shirya magudi da su a  zaben mai…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More