Browsing Tag

Jahar Oyo

Shin ya dace a kona wayoyin dalibai kamar haka?

Mahukuntar Kwalejin Kimiya da Fasaha ta  jahar Ibadan da ke jahar Oyo sun kone wayoyin salula na kimanin Naira miliyan 15 da su ka kwace daga hannun wasu daliban makarantar da ake zargin da harkalla a lokutan jarabawa.  Da yake wa…

Ya kamata Legas, Oyo Su Biya Diyya – SERAP

Kungiyar SERAP mai hankoron ganin an tabbatar da adalci a tsakanin al’umar a Najeriya ta yi kira ga gwamnatocin jahohin Legas da Oyo, da su dauki matakan gaggawa domin ganin an daina danne  hakkin bil Adama. Kungiyar ta SERAP, ta yi kiran…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More