Browsing Tag

jahar Zamfara

Mutane 70 yan’ bindiga suka kashe a jahar Zamafara

Rahotanni daga jahar Zamfara na nuna  cewa wasu 'yan bindiga sun kashe fiye da mutane 70 a wasu hare-hare da suka kai wasu kauyuka a ranar Talata da kuma  Laraba. Ganau sun bayyana cewa 'yan bindigar sun fara far wa mutanen kauyukan ne a…

Lamarin Zamfara ya fi karfin shugaba Buhari

Fitattacen malamin addinin Islama wanda aka sani da, Shiekh Abdallah Usman Gadon Kaya, ya ce abubuwan da su ke faruwa na kashe-kashe da a ke yi a jahar Zamfara ya fi karfin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Ya bayyana hakan ne a wani faifan…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More