DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Najeriya ta janye dokar haramta jirgin Emirates daga kasar
Gwamnatin Najeriya ta janye dokar haramta wa jirgin Emirates daga shiga kasar Najeriya.
"Hadaddiyar Daular Larabawa UEA ta rubuto wa kasar cewa, sun yarda su baiwa yan Najeriya Visa, wanda hakan ne yasa Najeriya ta yanke shawarar, ta…