Gwamna Ganduje ya sayi jirgin ruwa masu mugun gudu wa ma’aikatan lafiya
Gwamantin Jahar Kano ta saya wa hukumar lafiya a matakin farko ta PHCMB kwale-kwale masu mugun gudu domin yin amfani da su wurin kaiwa ga kauyukan da ke tsallaken ruwa.
Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Nabilusi Abubakar Ahmad ya…