Yajin aikin ma’aikatan lafiya ba ya kan ka’ida – Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana yajin aikin da gamayyar kungiyar ma'aikatan lafiya ta Joint Health Sector Unions (JOHESU) ta fara a yau Litinin a matsayin "karya doka".
Sannan gwamnatin ta ce "bai dace ba kuma ba abu ne da ya zama…