Browsing Tag

kano

TARIHIN SARKIN KANO DABO (kashi na farko)

(Ilimi, Takawa da Sarauta) Shi Dabo yana daga cikin Fulanin Sullubawa, kuma kane ne ga malam Jam. Malam Jamo kuwa aminin Sarki Sulaimanu ne. Sa'ad da Sarki Sulaimanu ya rasu, Dabo yana Galadiman Kano. Dabo Dan malam Mamudu an ce mutum ne…

Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa ne sabon sarkin Rano

Gwamnan jahar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya nada Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa a matsayin sabon sarkin Rano. Kafin nadin na Alhaji Kabiru, shi ne hakimin Kibiya kuma Kaigaman Rano. Ya maye gurbin margayi Sarkin Rano, Alhaji…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More