Browsing Tag

Kasar Amurka

Za a binciki ingancin lafiya shugaban Amurka

Jam'iyyar Democrat a Amurka na bukatar gudanar da bincike kan shugaba Donald Trump domin tabbatar da cewar yana cikin koshin lafiyar da zai iya jagorancin kasar. Shugabar Majalisar Dokoki Nancy Pelosi ta ce ita da wasu abokan aikinta za su…

Za a gudanar da sabon bincike kan Akinwumi Adesina

Za a gudanar da sabon bincike kan Akinwumi Adesina Bankin ci gaban Afirka, African Development Bank (AfDB), ya ce ya kaddamar da sabon bincike mai zaman kansa kan shugaban bankin, Akinwumi Adesina, a kan zarge-zargen cin hanci da rashawa.…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More