Browsing Tag

kotu

Ya kamata a damko gwamnan CBN – Sule Lamido

Menene ra'ayin ku game da hakan? Tsohon gwamnan jahar Jigawa Sule Lamido, ya kalubalanci Shugaban kasa Muhammadu Buhari daya damko gwamnan babban bankin Najeriya wato Godwin Emefiele kuma ya tsare shi kan kudin makamai wanda Sambo Dasuki…

Hunkucin da kotu tayi kan karuwanci a Najeriya

Wata kotu a Najeriya ta yanke hukuncin cewa 'karuwanci' ba laifi ne ba, kasancewar babu wata doka da ta haramta hakan. Mai shari'a Binta Nyako ta babbar kotu a Abuja, ta nemi a biya diyya ga mata 16 da aka kama bisa tuhumar 'karuwanci'…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More