Browsing Tag

kotun koli

Martanin Atiku kan hukuncin kotun koli

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam'iyyar PDP a zaben 2019 Atiku Abubakar, ya kwatanta hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Laraba 30 ga watan Oktoba 2019 a matsayin  babban kalubalen da damokaradiyya ke fuskanta a kasar nan.…

Martanin PDP kan hukuncin da kotun koli ta yanke

Shugaban jam’iyyar PDP Uche Secondus, ya bayyana cewar, duk da cewa kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar da dan takararta na Shugaban kasa suka shigar akan nasarar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, hukuncin karshe na zuwa daga…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More