Browsing Tag

Legos

EFFC ta dira gidan tsohon gwamnan Legos bincike

Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC a yau Talata 20 ga watan Agusta 2019, sun shiga gidan tsohon Gwamnan jihar Legas Akinwunmi Ambode, inda suka binciki gidan duk a cikin binciken rashawa da ake gudanarwa akansa. Jaridar…

Wuta ta kashe masu satar fetur ta bututu a Legas

Sakamakon yoyon bututun man fetur a Ijegun da ke jihar Legas da yau Alhamis 4 ga watan Yuli 2019,mutum biyu ne suka mutu sannan motoci guda 30 suka kone kurmus a wutar da tashi sakamakon Hukumar Agajin Gaggawa ta jahar Legas, LASMA ta ce…

Ya kamata Legas, Oyo Su Biya Diyya – SERAP

Kungiyar SERAP mai hankoron ganin an tabbatar da adalci a tsakanin al’umar a Najeriya ta yi kira ga gwamnatocin jahohin Legas da Oyo, da su dauki matakan gaggawa domin ganin an daina danne  hakkin bil Adama. Kungiyar ta SERAP, ta yi kiran…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More