Browsing Tag

Likitocin Najeriya

Likitoci sun shiga yajin aiki a Najeriya

Daya daga cikin manyan kungiyoyin kwadago na likitoci a Najeriya ta ce ta soma yajin aiki ranar Litinin saboda rashin isasshen albashi da kuma kayan kariya musamman ga likitocin da ke yaki da cutar Covid19. Gamayyar Kungiyoyin Likitoci…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More