Browsing Tag

Madrid

Gareth Bale ya dawo Madrid

Bale ya kammala kakar wasa ta bana tare da buga wa Tottenham wasanni 34 ne kawai, ya zura kwallaye 16 a raga tare da taimaka wa a jefa kwallo uku a raga.

Alvaro Morata yana dab da komawa Juventus 

Alvaro Morata yana dab da komawa Juventus  Alvaro Morata yana dab da komawa Juventus a matsayin aro na tsawon kaka, wanda zai hada da zabin saye, kuma Bianconeri za ta gabatar da shi a ranar Laraba. Juventus za ta biya…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More