NDDC: Majalisar dattawan Najeriya tace bata karbi miliyan 20 na tallafin Coronavirus ba
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewar, babu wani mambanta da ya karbi kada sile daga Hukumar Raya Yankin Neja-Delta Wato Niger Delta Development Commission (NDDC).
Majalisar na mayar da martani ne ga shugaban bangaren ayyuka na…