Daliban JSS3 da SSS2 kadai ne za su fara komawa makaranta a Legas
Gwamnatin Jahar Legas ta sanar da cewa daliban aji uku na karamar sakandare (JSS3) da na aji biyu a babbar sakandare (SS2) ne kadai za su koma makaranta ranar Litinin 21 ga watan Satumba, 2020.
Kamar yadda kwamishinar Ilimi ta jahar,…