Farashin man fetur zai koma 162
Kungiyar masu gidajen mai masu zaman kansu ta kasa IPMAN, ta umarci 'ya'yanta su kara kudin farashin mai zuwa Naira 162 kan kowace lita.
Ipman ta ce ta dauki wannan matakin ne sakamakon karin kudin mai da gwamantin Najeriya ta yi zuwa…