Kwararrun masu karanta lebe sun cimma matsaya game da batun Alvaro da Neymar
Masana karanta lebe sun tabbatar da cewa dan wasan bayan Marseille Alvaro Gonzalez ya zagi Neymar
Dan kasar Brazil din ya yi ikirarin cewa dan kasar Spain din ya furta masa kalaman nuna wariyar launin fata, wanda hakan ya haifar da fushin…