Browsing Tag

Muhammadu Buhari

#Achecijamaa #ArewaMufarka – Aisha Buhari

Menene ra'ayinku game da wannan batun? Uwargidan shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta  wallafa a shafin ta na Instagram  tana mai cewa,  #Achecijamaa da kuma #ArewaMufarka Aisha Buhari sanya hotunan mijin ta shugaba…

Menene ra’ayiku game da soke rudunar SARS?

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce soke rundunar SARS matakine na farko cikin mataki na farko a cikin sadaukarwar na kawo sauye-sauye na ayyukan 'yan sandan Najeriya don tabbatar da cewa jami'an tsaron sunyi aikin da ya kamata tare da kare…

Goodluck ya yafewa Aminu dan marigayi Shehu Shagari

Tsohon shugaban kasar Najeriya ya yafewa dan  marigayi tsohon shugaban kasa shehu Shagari, wato Aminu Shagari tare da yin godiya bisa hakurin da ya bashi. "Ina godiya da hakurin da ka bani, dama can ban taba yin fushi da wani ba. Ni dai…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More