Browsing Tag

Muhammadu Sanusi II

TARIHIN SARKIN KANO DABO (kashi na farko)

(Ilimi, Takawa da Sarauta) Shi Dabo yana daga cikin Fulanin Sullubawa, kuma kane ne ga malam Jam. Malam Jamo kuwa aminin Sarki Sulaimanu ne. Sa'ad da Sarki Sulaimanu ya rasu, Dabo yana Galadiman Kano. Dabo Dan malam Mamudu an ce mutum ne…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More