Browsing Tag

mutuwa

Sarkin Biu ya rasu yana da shekaru 80 a Duniya

Sarkin garin Biu na jahar Borno, Mai martaba Umar Mustapha Aliyu, ya rasu a daren ranar Litinin 13 ga watan Satamba 2020 kamar yadda iyalansa suka tabbatar. Marigayi Sarki Umar Mustapha ya rasu yana da shekara 80 bayan fama da rashin…

Abunda ya kashe Mallam Isma’ila Isa Funtua

Malam Sama'ila Isa Funtua ya rasu ne sakamakon bugun zuciya ranar Litinin 20 ga watan Yuli 2020, a cewar daya daga cikin 'yan uwansa. "Mallam ya fadawa iyalinsa cewa yana son ganin likita amma sai da ya fara zuwa wajen mai aski. Daga nan…

DA DUMI- DUMI: Sanata Ajimobi ya rasu

Tsohon gwamnan jahar Oyo Sanata Abiola Ajimobi ya rasu da yammacin yau Alhamis 25 ga watan Yuli 2020. Wani makusancin sanatan ne ya tabbatar wa BBC labarin rasuwar tasa. Sanata Ajimobi wanda dansa, Idris ke auren yar' gwamna Ganduje…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More