Ban Fahimci Dalilin da Ya Sa Aka Kayar da APC A Edo -El-Rufai
Ra’ayoyin jama’a sun nuna APC za ta ci zaben Edo, ban san me ya faru ba -El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce yana da kyakkyawan fata har zuwa makonni uku da suka gabata cewa jam’iyyarsa, All Progressives Congress, ce za ta…