Za a yi wa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo, allurar rigakafin Covid-19 ta AstraZeneca / Oxford a ranar Asabar.
Majalisar dattijai a ranar Talata ta tabbatar da nadin sabon Shugaban hafsoshin tsaron (CDS) da shugabannin hafsoshin da aka tura don tantancewa da kuma tabbatarwa daga Shugaba Muhammadu Buhari.
Tabbacin ya biyo bayan gabatarwa da…
Farashin kayan masarufi ya yi tashin gwauron zabi a wasu sassan kudanci kasa yayin da gamayyar kungiyar masu sayar da kayan abinci da masu sayar da dabbobi ke cigaba da yajin aikin kai kayansu zuwa kudancin kasa
Duba da yadda lamuran ke faruwa ana ganin cewa wasu yan daba ne suka afka wa gidan talabijin din na TVC, wanda ake zargin mallakin tsohon gwamnan Jahar Legas Asiwaju Bola Tinubu ne.
Daya daga cikin ma'iakatan wanda ya bukaci a sakaye…
Tsohon dan takarar shugaban Najeriya karkashin inuwa jam'iyyar APC, Adamu Garba yayi karar shugaban Tiwita Jack Dorsey zuwa kotu.
Garba ya ce yayi karar Dorsey zuwa kotu ne bisa dalilin goyon bayan masu zanga-zangar Endsars a…
Sakamakon yadda zanga-zangar Endsars ke janyo tashin hankulan al'umma , hakkan ne ya sanya gwamnan Jahar Legos Babajide Sanwo_Olu ya saka dokar ta hana fita na sa'oi 24 a jahar.
#oaktvhausa #oaktvonline #Endsars
An samun karin sabbin mutane 118 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 61,558 da ke dauke da kwayar cutar.
Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-51
Rivers-26
Imo-12
Osun-8
Plateau-6
FCT-5…
Ministan ayyuka da Gidaje, Mista Babatunde Fashola, ya ba da umarnin sake bude gadar Eko da Marina don ci gaba da zirga-zirga a Legas ranar Litinin.
Fashola ya ba da wannan umarnin ne yayin da ake sa ran ma'aikatar za ta kammala kashi na…