Anyi gobara a ofishin INEC na Ondo
Gobara ta kone na'urorin tantance masu zaɓe a ofishin INEC a Ondo
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya wato INEC ta fitar da sanarwar cewa babban ofishinta dake jahar Ondo ya kama da wuta
Gobarar ta faru ne daren ranar Alhamis a…