Browsing Tag

Real Madrid

Ancelotti ne sabon kocin Madrid

An sake nada kociyan dan Italiyan a matsayin kocin zakarar kungiyar ta La Liga bayan Zinedine Zidane ya ajiye aiki a makon da ya gabata. An sake nada Carlo Ancelotti a matsayin kocin Real Madrid, bayan ya raba gari da Everton bayan…

Ba na nadamar barin Real Madrid – Bale

Gareth Bale ya ce ya kara samun kwarewa a lokacin da yake tare da Real Madrid kuma ba ya nadamar barin kulob din inda ya koma Tottenham. Bale ya koma Spurs ne a matsayin aro tsawon kaka a farkon wannan watan, bayan barinsa Tottenham…

Wasannin Kwallon kafa

Dan wasan gaban Manchester United da kasar Ingila Marcus Rashford mai shekaru 21 zai sabunta kwantiragensa da kungiya kan kudi fam miliyan £78, a cewar jaridar Mirror. Tsohon kocin Chelsea Antonio Conte na da niyyar zama sabon kocin…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More