Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wata hanyar samar wa da yan gudun hijira abinci
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da wata hanyar samar da kayayyakin abinci ga 'yan gudun hijira ta hanyar amfani da jirgi mai saukan angulu, inda za a dinga jefawa 'yan gudun hijiran abinci daga sama a wuraren da baza a iya kaiwa ta kasa ba…