Browsing Tag

Sallar Idi

Kada Sallar Idi ta wuce awa daya a Abuja – FCTA

An bai wa Musulmi mazauna birnin Abuja karfe 8:00 zuwa 10:00 na safe a matsayin lokacin da za su gudanar da Sallar Idi, kamar yadda wata sanarwa da hukumar FCTA karkashin ministan birnin  na Abuja ta fitar. Sannan kuma kada sallar ta…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More