Browsing Tag

Sarkin Musulmi

Gobe za a tashi da Azumin Ramadan a Najeriya

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar na III ya ce sai ranar Lahadi za a yi Sallar Idi a Najeriya sakamakon rashin ganin jaririn watan Shawwal a kasar. Saboda haka ranar Asabar za a tashi da Azumi kuma shine na 30 ga watan…

Kuyi sallar Idi a gida tare da iyakenku

Kungiyar Jama'atu Nasril Islam (JNI) karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ta ce bai kamata a yi taron Sallar Idi ba saɓanin yadda wasu jihohi ke bayar da damar yi. Kwamitin fatawa na kungiyar…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More