DA DUMI- DUMI: Sarkin Zazzau ya rasu da shekaru 84 a Duniya
Allah ya yiwa sarki Zazzau Shehu Idris, rasuwa a yau Lahadi 20 ga watan Satamba 2020.
Sarki Idris ya rasu yana da shekaru 84 a Duniya, rahotunni sun nuna cewa, ya rasu ne a asibitin 44 na sojoji dake jahar Kaduna bayan fama da…