Browsing Tag

saudiyya

Batun taba Ka’aba: Abunda Daurawa ya fada

Hukumomi a Saudiyya sun wallafa wasu ka'idojin kariya daga cutar Coronavirus  ga mahajjatan da aka yarjewa sauke farali a bana. Sabbin ka'idojin sun hada da haramta wa mahajjata taba Ka'aba yayin aikin Hajjin wanda ake ganin ya shafi hana…

Zuwan Buhari Umarah daraja ce ga Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kasar Saudiyya don gudanar da aikin Umarah yau Alhamis 2019 A wata sanarwa da fadar shugaban ta fitar a shafinta na Twitter ranar Laraba, ta ce Sarki Salman Bin Abdulaziz ne ya gayyaci…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More