Zaben Edo: Buhari ya taya Obaseki murna
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Gwamna Godwin Obaseki murnar nasarar da ya samu a zaben ranar Asabar da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gudanar a Jihar Edo.
Shugaba Buhari, yayin yaba wa tsarin zaben wanda ya kai ga nasarar…