Browsing Tag

wasannin kwallon kafa

Shekaru 57 rabon da ci Liverpool 7 sai a jiya

A karon farko a tarihin kungiyoyin biyu, Liverpool da Manchester United aka ci su kwallaye shida a wasa daya kuma a rana guda. Tottenham ta lallasa Man United da ci 6-1 inda Aston Villa suka lallasa Liverpool da ci 7-2. Ollie Watkins…

Wasannin Kwallon Kafa

Real Madrid za ta duba yiwuwar sayar da dan wasan gaban kasar Wales Gareth Bale a karshen kakar wasan da muke ciki - ko kuma a bayar da aron dan wasan mai shekaru 29 in ba a sami kungiyar da ta nuna sha'awar sayen dan wasan ba, in ji Marca.…

Messi zai koma yi wa Argentina tamaula

Kyaftin din tawagar kwallon kafar Argentina, Lionel Messi zai koma buga wa kasar tamaula a karon farko tun bayan gasar cin kofin duniya da aka yi a Rasha a 2018. Kocin Argentina, Lionel Scaloni ne ya tabbatar cewar watakila Messi zai buga…

Wasannin Kwallon kafa: rade-radi

• Manchester United ta kintsa tsaf don mika tayin FAM miliyan £120 ga Juventus kan daukar dan wasan gaban kasar Argentina Paulo Dybala, mai shekaru 25, idan dan wasan gaban kasar Belgium Romelu Lukaku mai shekaru 25 ya bar Old Trafford a…

Wasannin Kwallon Kafa

• Dole Barcelona, Chelsea da Real Madrid da ke rige-rigen daukar matashin dan wasan gaban Eintracht Frankfurt da kasar Serbia Luka Jovic mai shekaru 21 su jira, in ji daraktan wasannin kungiyar Fredi Bobic, a cewar Sky ta shashen Jamusanci.…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More