Browsing Tag

Yan Bindiga dadi

Yan bindiga sun kashe mutane 10 a Katsina

Rundunar yan sandan jahar ta Katsina, ta ce yan bindiga kimanin 300 ne suka far wa kauyuka uku na Kirtawa da Kinfau da Zamfarawan Madogara da ke yankunan kananan hukumomin Batsari da Safana. A wata sanarwa, mai magana da yawun rundunar…

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More