#ZabenEdo2020: Ina jin dadin yadda ake tafiyar da harkokin zaben Edo – Wike
Gwamna Nyeson Wike na jahar River ya bayyana cewar yana mutukar farin ciki da yadda harkokin zaben gwamnan jahar Edo ke gudana.
Gwaman Wike ya ce ya gamsu da yadda aka bi tsarin gudanar da zaben jahar ta Edo, sannan kuma ya yaba wa…