#ZabenEdo2020: Ta tabbata Obaseki na jam’iyyar PDP ne kan gaba a zaben Edo
Obaseki na kan gaba da akalla kuri'u 100,000 bayan sakamakon zaben kananan hukumomi 13
Gwamna Obaseki na jam'iyyar PDP ne a kan gaba a zaben gwamnan jahar Edo da aka gudanar a jiya Asabar, inda ake cigaba da bayyana sakamakon zaben.…