Tottenham ta lallasa Manchester United da ci 6-1 a Old Trafford

Tottenham Hotspur ta lallasa Manchester United da ci 6-1 a Old Trafford ranar Lahadi da yamma.

Masu masaukin Man United su suka fara saka kwallo a raga cikin mintu biyu bayan da Bruno Fernandes yaci kwallon daga kai sai mai tsaron gida.

Tottenham Hotspur ba ta dauki lokaci ba wajan jefa wa Man United kwallo a lokacin da Tanguy Ndombele ya farke, Heung-Min Son shine yaci kwallo ta biyu bayan da Harry Kane ya bashi kwallon

An bawa Anthony Martial Jan kati bayan da ya mari Erik Lamela, Man U suka rage mutum 10 kadai a filin wasa

Ga yanda jadawalin cin kwallayen ya kasance
Bruno Fernandes (2 pen)
T. Ndombèlé (4)
Son Heung-Min (7)
H. Kane (30)
Son Heung-Min (37)
S. Aurier (51)
H. Kane (79 pen)

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More