Wacce shawara zaku iya bawa jaruma Maryam Booth da kuma mawaki Deezell  gama da abunda ya faru a tsakanin su?

96

Normal
0

false
false
false

EN-US
X-NONE
X-NONE

/* Style Definitions */
table.MsoNormalTable
{mso-style-name:”Table Normal”;
mso-tstyle-rowband-size:0;
mso-tstyle-colband-size:0;
mso-style-noshow:yes;
mso-style-priority:99;
mso-style-parent:””;
mso-padding-alt:0cm 5.4pt 0cm 5.4pt;
mso-para-margin:0cm;
mso-para-margin-bottom:.0001pt;
mso-pagination:widow-orphan;
font-size:12.0pt;
font-family:Calibri;
mso-ascii-font-family:Calibri;
mso-ascii-theme-font:minor-latin;
mso-hansi-font-family:Calibri;
mso-hansi-theme-font:minor-latin;}

Shahararriyar  jarumar fina-finan Hausa Maryam Booth ta yi martani a kan bidiyon tsaraicinta da ke yawo a shafukan sadarwa, inda ta karyata mawakin hip-hop Ibrahim Ahamad Rufa’i wanda aka fi sani da Deezell, a kan ikirarin da ya yi na cewa ba ya da hannu wajen yada bidiyon nata.

 A ranar Alhamis 7 ga watan Fabrairu 2020 ne bidiyon ya bayyana soshiyal midiya wanda ke  jarumar  tsirara zigidir a wani daki, alamu sun nuna cewa ta hangi mai daukar nata yayin data yi kokarin bige masa hannu a lokacin.

 Mutane da dama sunta  ambatar  mawaki Deezell a matsayin wanda ya saki bidiyon don ya tozartata bayan  da suka daina soyayya.

 A cikin sanarwar da ta  sanya a shafin ta na Instagram ne Maryam Booth ta ce: “Ina sane da abubuwan da ke wanzuwa yanzu da kuma surutan da ake yi a kafafen yada labarai game da wani bidiyon nata da aka saki”

 Sai dai kuma mawaki Ibrahim Ahmad Rufai (Deezell) ya musanta zargin da aka masa na sakin bidiyon tsiraicin jaruma Maryam Booth.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More