Wayanda cutar Coronavirus ta kashe a kasar waje

Gwamnatin tarrayya ta fitar da sunanyen wayanda Coronavirus ta kashe a kasashen waje.

Shugabar hukumar  yan’ Najeriya mazauna  kasar waje, Dabiri-Erewa ce ta fitar da bidiyo dauke da wayanda suka mutun a shafin ta na Twitter.

Ta kuma kara rubuta:

Yan uwamu maza ta Matan da cutar  Covid 19 tayi  ajalinsu a kasashen waje, mutuwa ta zamu hutu a gare su.
Tare da fatan Allah ya sauwake wa Duniya baki daya.

Ga sunayen su:

Alfa Sa’adu (Birtaniya)

Carol Jamabo (Birtaniya)

Kole Abayomi, SAN (Birtaniya)

Bode Ajanlekoko (Birtaniya)

Adeola Onasanya (Birtaniya)

Ugochukwu Erondu (Birtaniya)

Chidinma Olajide (Birtaniya)

Bassey Offiong (Amurka)
Caleb Anya (Amurka)

Mmaete Greg (Amurka)

Akeem Adagun (Amurka)

Laila Abubakar Ali (Amurka)

Patricia Imobhio (Amurka)

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More